Surat An-Nisa, aya ta 71

4:71

يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ خُذُواْ حِذۡرَكُمۡ فَٱنفِرُواْ ثُبَاتٍ أَوِ ٱنفِرُواْ جَمِيعٗا ٧١

Yā'ayyuhal-ladhīna āmanū khudhū hidhrakum fanfirū thubātin awinfirū jamī'ā

Yã kũ waɗanda suka yi ĩmãni! Ku riƙi shirinku1 sa'an nan ku fitar da hari jama'a, jama'a ko ku fitar da yaƙi gaba ɗaya.

Bayanan ƙasa

1 Bã ya halatta Musulmi su zauna bãbu tattalin yãƙi da fitar da yãki ko hari a kan maƙiyansu, saboda abin da ke cikin wannan ãyar ta 71.