فَأَرَىٰهُ ٱلۡأٓيَةَ ٱلۡكُبۡرَىٰ ٢٠
Fa arāhul-āyatal-kubrā
Sai ya nũna masa ãyar1 nan mafi girma.
Bayanan ƙasa
1 Ãyar Mũsã da ta fi girma ita ce sandarsa mai zama maciji ko hannunsa mai haske kamar tõcila idan yã sanya cikin hammata yã fitar.