Surat An-Naml, aya ta 26

27:26

ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّا هُوَ رَبُّ ٱلۡعَرۡشِ ٱلۡعَظِيمِ۩ ٢٦

Allāhu lā ilāha illā huwa rabbul-'arshil-'azīm

"Allah bãbu abin bautãwa fãce shĩ Ubangijin1 Al'arshi, mai girma."

Bayanan ƙasa

1 Ya siffanta Allah da cewa bãbu abin bautãwa fãce Shi, dõmin ya kõre cancantar rãnã ga ibãda, da Ubangijin Al'arshi dõmin ya ɗebe girman gadon Bilkisu daga zukãta.