Surat An-Najm, aya ta 62

53:62

فَٱسۡجُدُواْۤ لِلَّهِۤ وَٱعۡبُدُواْ۩ ٦٢

Fasjudū lillāhi wa'budū

To, ku yi tawãli'u 1ga Allah, kuma ku bauta (masa).

Bayanan ƙasa

1 Anã yin sujadar karatu a nan, amma bã ta a cikin sujadai na tĩlas.