فَسَبِّحۡ بِٱسۡمِ رَبِّكَ ٱلۡعَظِيمِ ٩٦
Fasabbih bismi rabbikal-'azīm
Sabõda haka, ka tsarkake1 sũnan Ubangijinka, Mai karimci.
Bayanan ƙasa
1 A cikin rukũ'i anã tasbĩhi da cewa: "Subhãna Rabbiyal Azĩm wa Bihamdih." Ma'anarsa Tsarki ya tabbata ga Ubangijina Mai girma game da gõde Masa.