تَرۡجِعُونَهَآ إِن كُنتُمۡ صَٰدِقِينَ ٨٧
Tarji'ūnahā in kuntum sādiqīn
Ku mayar da shi (cikin jikinsa) har idan kun kasance mãsu gaskiya.1
Bayanan ƙasa
1 Idan kun kasance mãsu gaskiya ga da'awar rashin Tãshin Ƙiyãma, to, ku yi ƙõƙarin hana mutuwa ga mutãne dõmin ku hana cikar alkawarin tayarwa a bãyan mutuwa.