Surat Al-Waqi'ah, aya ta 8

56:8

فَأَصۡحَٰبُ ٱلۡمَيۡمَنَةِ مَآ أَصۡحَٰبُ ٱلۡمَيۡمَنَةِ ٨

Fa ashābul-maymanati mā ashābul-maymanah

Watau mazõwa dãma1. Mẽne ne mazõwa dãma?

Bayanan ƙasa

1 Mazõwa dãma ko mãsu albarka waɗanda zã a baiwa takardunsu a dãma. Mazõwa hagu ko mãsu shu'umci waɗanda zã a baiwa takardunsu da hagu.