Surat Al-Waqi'ah, aya ta 13

56:13

ثُلَّةٞ مِّنَ ٱلۡأَوَّلِينَ ١٣

Thullatum minal-awwalīn

Jama'a ne daga mutãnen farko.1

Bayanan ƙasa

1 Jama'a daga mutãnen farko, sũ ne Annabãwan farko da kaɗan daga cikin mutãnen ƙarshe, shi ne Annabi Muhammadu, sallallãhu alaihi wa sallama. Bã a shiga cikin wannan kashi da aiki sai dai da zãɓin Allah. Kuma an rufe ƙõfarsa. Bãbu sauran wani annabi wanda zai zo da wani addini sãbo a bãyan Annabi Muhammadu, tsĩra da amincin Allah su tabbata a gare shi.