سَيُهۡزَمُ ٱلۡجَمۡعُ وَيُوَلُّونَ ٱلدُّبُرَ ٤٥
Sayuhzamul-jam'u wayuwallūnad-dubur
Zã a karya1 tãron, kuma su jũya bãya dõmin gudu.
Bayanan ƙasa
1 Bushãra ce ga Annabi, cewa zai yi yãƙi da Kuraishi kuma zai rinjãye su. Sa'an nan yãkin ya auku a Badar.