Surat Al-Mutaffifin, aya ta 28

83:28

عَيۡنٗا يَشۡرَبُ بِهَا ٱلۡمُقَرَّبُونَ ٢٨

'Aynan yashrabu bihal-muqarrabūn

(Wato) wani marmaro ne wanda muƙarrabai ke sha daga gare shi.