Surat Al-Mu'minun, aya ta 108

23:108

قَالَ ٱخۡسَـُٔواْ فِيهَا وَلَا تُكَلِّمُونِ ١٠٨

Qālakhsa'ū fīhā walā tukallimūn

Ya ce: "Ku tafi (da wulãkanci) a cikinta. Kada ku yi Mini magana."