Surat Al-Mu'minun, aya ta 1

23:1

قَدۡ أَفۡلَحَ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ ١

Qad aflahal-mu'minūn

Lalle ne, Mũminai1 sun sãmi babban rabõ.

Bayanan ƙasa

1 Mũminai su ne waɗanda suke da siffõfin da aka jeranta a cikin ãyõyĩn da ke biye daga ta 2 zuwa ga ta 9.