لَوۡلَا يَنۡهَىٰهُمُ ٱلرَّبَّٰنِيُّونَ وَٱلۡأَحۡبَارُ عَن قَوۡلِهِمُ ٱلۡإِثۡمَ وَأَكۡلِهِمُ ٱلسُّحۡتَۚ لَبِئۡسَ مَا كَانُواْ يَصۡنَعُونَ ٦٣
Lawlā yanhāhumur-rabbāniyyūna wal-ahbāru 'an qawlihimul-ithma wa aklihimus-suhta labi'sa mā kānū yasna'ūn
Don me Malaman Tarbiyya1 da manyan malamai (na Yahudu) ba su hanã su daga faɗarsu ga zunubi da cinsu ga haram ba? Haƙiƙa, tir daga abin da suka kasance sunã sanã'antãwa.
Bayanan ƙasa
1 Don me malamansu bã su yin wa'azi ga jãhilansu? Tir da rashin wa'azi!.