وَصَدَّقَ بِٱلۡحُسۡنَىٰ ٦
Wasaddaqa bil-husnā
Kuma ya gaskata kalma1 mai kyãwo.
Bayanan ƙasa
1 Kalma mai kyãwo ita ce Kalmar shahãda da abin da ta ƙunsa na addinin Musulunci, wanda yake yinsa kamar yadda Allah Ya ce, ta hanyan Manzon Sa, shi ne taƙawa.