Surat Al-Kahf, aya ta 98

18:98

قَالَ هَٰذَا رَحۡمَةٞ مِّن رَّبِّيۖ فَإِذَا جَآءَ وَعۡدُ رَبِّي جَعَلَهُۥ دَكَّآءَۖ وَكَانَ وَعۡدُ رَبِّي حَقّٗا ٩٨

Qāla hādhā rahmatum mir rabbī fa idhā jā'a wa'du rabbī ja'alahū dakkā'a wakāna wa'du rabbī haqqā

Ya ce: "Wannan wata rahama ce daga Ubangijĩna. Sai idan wa'adin1 Ubangijĩna ya zo, ya mayar da shi niƙaƙƙe. Kuma wa'adin Ubangijĩna ya kasance tabbatacce."

Bayanan ƙasa

1 Wa'adin Ubangiji da fitõwar Yãjũj da Mãjũj. A yanzu bãbu wanda ya san inda suke zaune, sai Allah.