وَلَقَدۡ صَرَّفۡنَا فِي هَٰذَا ٱلۡقُرۡءَانِ لِلنَّاسِ مِن كُلِّ مَثَلٖۚ وَكَانَ ٱلۡإِنسَٰنُ أَكۡثَرَ شَيۡءٖ جَدَلٗا ٥٤
Walaqad sarrafnā fī hādhal-qur'āni lin-nāsi min kulli mathalin wakānal-insānu akthara shay'in jadalā
Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun jujjũya, a cikin wannan Alƙur'ãni, daga kõwane irin misãli ga mutãne (dõmin su gãne, su bi sharĩ'a), kuma mutum yã kasance mafi yawan abu ga jidãli.1
Bayanan ƙasa
1 Jidãli, shĩ ne jãyayya, alhãli kuwa mutum yã san yanã kan ƙarya.