وَمَن كَانَ فِي هَٰذِهِۦٓ أَعۡمَىٰ فَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ أَعۡمَىٰ وَأَضَلُّ سَبِيلٗا ٧٢
Waman kāna fī hādhihī a'mā fahuwa fil-ākhirati a'mā wa adallu sabīlā
Kuma wanda ya kasance makãho1 a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya.
Bayanan ƙasa
1 Muƙarana a tsakãnin makantar basĩra da makantar ganin ido.