إِنَّ أَوَّلَ بَيۡتٖ وُضِعَ لِلنَّاسِ لَلَّذِي بِبَكَّةَ مُبَارَكٗا وَهُدٗى لِّلۡعَٰلَمِينَ ٩٦
Inna awwala baytin wudi'a lin-nāsi lalladhī bibakkata mubārakan wahudal lil-'ālamīn
Kuma lalle ne, ¦aki na farko1 da aka aza dõmin mutãne, haƙĩƙa, shi ne wanda ke Bakka2 mai albarka kuma shiriya ga tãlikai.
Bayanan ƙasa
1 Ɗãkunan Allah a cikin ƙasa dõmin mutãne su yi ibãda zuwa gare su biyu ne; Ka'aba a Makka da Baitil Muƙaddas. An gina Ka'aba a gabaninsa da shekara arba'in. Dãkin Bakka kuwa Ibrãhĩma ne ya gina shi alhãli Yahũdu da Nasãra sunã cewa kan addininsa suke. Dã sunã faɗar gaskiya dã sun kõma a gare shi gabã ɗaya.
2 Ana ce wa Makka Bakka.