Surat Al-Imran, aya ta 34

3:34

ذُرِّيَّةَۢ بَعۡضُهَا مِنۢ بَعۡضٖۗ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٌ ٣٤

Dhurriyyata ba'duhā mim ba'din wallāhu samī'un 'alīm

Zuriyya ce sãshensu1 daga sãshe, kuma Allah Mai ji ne, Masani.

Bayanan ƙasa

1 Sũ duka daidai suke ga mai da al'amari ga Allah.