Surat Al-Imran, aya ta 163

3:163

هُمۡ دَرَجَٰتٌ عِندَ ٱللَّهِۗ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِمَا يَعۡمَلُونَ ١٦٣

Hum darajātun 'indallāhi wallāhu basīru bimā ya'malūn

Sũ, darajõji1 ne a wurin Allah, kuma Allah Mai gani ne ga abin da suke aikatawa.

Bayanan ƙasa

1 Mũminai mãsu darajõji ne a wurin Allah gwargwadon ĩmãninsu da taƙawarsu da kuma falalar da Allah Ya yi musu. Haka sũ kuma kãfirai sunã da magangara zuwa ƙasa gwargwadon mugun aikinsu.