Surat Al-Imran, aya ta 143

3:143

وَلَقَدۡ كُنتُمۡ تَمَنَّوۡنَ ٱلۡمَوۡتَ مِن قَبۡلِ أَن تَلۡقَوۡهُ فَقَدۡ رَأَيۡتُمُوهُ وَأَنتُمۡ تَنظُرُونَ ١٤٣

Walaqad kuntum tamannawnal-mawta min qabli an talqawhu faqad ra'aytumūhu wa antum tanzurūn

Kuma lalle ne, haƙĩƙa kun kasance kuna gũrin mutuwa tun a gabãnin ku haɗu da ita, to lalle ne kun gan ta,1 alhãli kuwa kuna kallo.

Bayanan ƙasa

1 Mutuwa watau, kunã gũrin wani yãƙi a bãyan na Badar yã zo.