Surat Al-Hijr, aya ta 92

15:92

فَوَرَبِّكَ لَنَسۡـَٔلَنَّهُمۡ أَجۡمَعِينَ ٩٢

Fawarabbika lanas'alannahum ajma'īn

To, rantsuwa da Ubangijinka!1 Haƙĩƙa, Munã tambayarsugabã ɗaya.

Bayanan ƙasa

1 Allah Ya yi rantsuwa da ZãtinSa a kan Shĩ ne Ubangijin Annabi Muhammadu tsira da aminci su tabbata a gare shi, dõmin Ya natsar da ransa daga tsõron mãsu yi masa izgili, kuma dõmin Ya ƙarfafa shi ga zartar da aikin da Ya sanya shi na iyar da Manzanci bã da wata fargaba ba.