Surat Al-Hijr, aya ta 90

15:90

كَمَآ أَنزَلۡنَا عَلَى ٱلۡمُقۡتَسِمِينَ ٩٠

Kamā anzalnā 'alal-muqtasimīn

Kamar yadda Muka saukar a kan mãsu yin rantsuwa,1

Bayanan ƙasa

1 Mãsu rantsuwa a kan sãɓa wa Annabãwa, watau kamar sun yi rantsuwa wa bã zã su bi abin da Annabãwa suka zoda shi ba. Wãtau su ne mãsu tsananin izgili da Addini.