Surat Al-Hijr, aya ta 54

15:54

قَالَ أَبَشَّرۡتُمُونِي عَلَىٰٓ أَن مَّسَّنِيَ ٱلۡكِبَرُ فَبِمَ تُبَشِّرُونَ ٥٤

Qāla abasshartumūnī 'alā am massaniyal-kibaru fabima tubasshirūn

Ya ce: "Shin kun bã ni bushãra1 ne a kan tsũfa yã shãfe ni? To, da me kuke bã ni bushara?"

Bayanan ƙasa

1 Ibrahĩm yanã yi musu tambayã ne dõmin yanã ganin kamar sunã yi masa magana ta izgili ne a kan sãmun ɗã a bãyan tsũfansa da na mãtarsa. Sabõda haka suka gaya masa cewa sũ masu gaskiya ne.