Surat Al-Hijr, aya ta 2

15:2

رُّبَمَا يَوَدُّ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لَوۡ كَانُواْ مُسۡلِمِينَ ٢

Rrubamā yawaddul-ladhīna kafarū law kānū muslimīn

Da yawa waɗanda suka kãfirta suke gũrin dã dai sun kasance Musulmi.1

Bayanan ƙasa

1 Kõwane kãfiri yanã gũrin yã zama Musulmi dõmin abin da yake gani na shiriya da ladubban Musulunci, waɗanda ya tabbata bãbu zama lãfiya ga mutum fãce idan yã sãme su, amma shaiɗan yanã hana shi musulunta sabõda waɗansu dalĩlai da yake sanyãwa a ganinsa.