يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ٱتَّقُواْ رَبَّكُمۡۚ إِنَّ زَلۡزَلَةَ ٱلسَّاعَةِ شَيۡءٌ عَظِيمٞ ١
Yā'ayyuhan-nāsut-taqū rabbakum inna zalzalatas-sā'ati shay'un 'azīm
Yã ku mutãne! Ku bi Ubangijinku da taƙawa. Lalle ne girgizar1 ƙasa ta tsayuwar Sa'a wata aba ce mai girma.
Bayanan ƙasa
1 Addĩni tsantsa shĩ ne ke sanya ƙafa ta tsaya da kyau. Idan an cũɗanya addĩni da wasu abũbuwa na bidi'a kõ al'ãdu, to, ƙafa bã ta iya tsayi balle ma a lõkacin girgizar ƙasã ta tsayin Sa'a.