قُلۡ مَا يَعۡبَؤُاْ بِكُمۡ رَبِّي لَوۡلَا دُعَآؤُكُمۡۖ فَقَدۡ كَذَّبۡتُمۡ فَسَوۡفَ يَكُونُ لِزَامَۢا ٧٧
Qul mā ya'ba'u bikum rabbī lawlā du'ā'ukum faqad kaddhabtum fasawfa yakūnu lizāmā
Ka ce: "Ubangijĩna ba Ya kula da ku in bã dõmin addu'arku1 ba. To, lalle ne, kun ƙaryata, sabõda haka al'amarin zã ya zama malizimci."
Bayanan ƙasa
1 Wannan yanã nũna cewa Allah Yanã son bãyinSa mãsu rõƙonsa. Kuma Yanã son a rõkeShi ƙwarai.