Surat Al-Fajr, aya ta 9

89:9

وَثَمُودَ ٱلَّذِينَ جَابُواْ ٱلصَّخۡرَ بِٱلۡوَادِ ٩

Wathamūdal-ladhīna jābus-sakhra bil-wād

Da samũdãwa waɗanda suka fasa duwãtsu a cikin Wadi1 suka yi gidãje)?

Bayanan ƙasa

1 Wãdil-ƙura, sunan wuri ne kusa da Madina wajen Syria, wato Sham.