قُتِلَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأُخۡدُودِ ٤
Qutila ashābul-ukhdūd
An la'ani mutãnen rãmi.1
Bayanan ƙasa
1 Mutãnen Najiran ne suka yi rãmi suka hũra wuta a ciki, dõmin su ƙõne wanda yã yi ĩmãni da addinin Masĩh Ĩsa dõmin su hana yãɗuwarsa. Suka umurci kõwane Musulmi ya jefa kansa a ciki, su kuma suna zazzaune suna kallo.