رَسُولٞ مِّنَ ٱللَّهِ يَتۡلُواْ صُحُفٗا مُّطَهَّرَةٗ ٢
Rasūlum minallāhi yatlū suhufam mutahharah
Wani Manzo1 daga Allah, yana karatun wasu takardu masu tsarki.
Bayanan ƙasa
1 Shi ne Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, dõmin bãbu wanda ya dãce da abin da ke cikin littafansu sai shi.