Surat Al-Baqarah, aya ta 129

2:129

رَبَّنَا وَٱبۡعَثۡ فِيهِمۡ رَسُولٗا مِّنۡهُمۡ يَتۡلُواْ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتِكَ وَيُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَيُزَكِّيهِمۡۖ إِنَّكَ أَنتَ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ١٢٩

Rabbanā wab'ath fīhim rasūlam minhum yatlū 'alayhim āyātika wayu'allimuhumul-kitāba wal-hikmata wayuzakkīhim innaka antal-'azīzul-hakīm

"Ya Ubangijinmu! Ka aiko, a cikinsu, wani manzo1 daga gare su, yana karanta musu ãyõyinKa, kuma yana karantar da su Littãfin2 da hikimar, kuma yana tsarkake su. Lalle ne Kai, Kai ne Mabuwãyi Mai hikima."

Bayanan ƙasa

1 Addu'ar an karɓa, ta aiko Muhammadu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi.

2 Littãfin-ya bayyana cewa Alƙur'ãni ne, dõmin bãbu wani sai shi. Hikima kuwa ita ce shari'ar da ke a cikinsa. Zai tsarkake su daga dauɗar shirka idan sun bĩ shi.