Surat Al-A'raf, aya ta 183

7:183

وَأُمۡلِي لَهُمۡۚ إِنَّ كَيۡدِي مَتِينٌ ١٨٣

Wa umlī lahum inna kaydī matīn

Kuma Inã yi musu jinkiri, lalle ne kaidĩNa, mai ƙarfi ne.