Surat Al-A'raf, aya ta 159

7:159

وَمِن قَوۡمِ مُوسَىٰٓ أُمَّةٞ يَهۡدُونَ بِٱلۡحَقِّ وَبِهِۦ يَعۡدِلُونَ ١٥٩

Wamin qawmi mūsā ummatun yahdūna bil-haqqi wabihī ya'dilūn

Kuma daga mutãnen1 Mũsã akwai al'umma, sunã shiryarwa da gaskiya, kuma da ita suke yin ãdalci.

Bayanan ƙasa

1 Anã nũna cewa duka yadda mutãne suka ɓãci, bã zã a rasa na kirki a cikin su ba.