لَوۡ أَرَدۡنَآ أَن نَّتَّخِذَ لَهۡوٗا لَّٱتَّخَذۡنَٰهُ مِن لَّدُنَّآ إِن كُنَّا فَٰعِلِينَ ١٧
Law aradnā an nattakhidha lahwal lattakhadhnāhu mil ladunnā in kunnā fā'ilīn
Da Mun yi nufin Mu riƙi wani abin wãsa dã Mun1 riƙe shi daga gunMu, idan Mun kasance mãsu aikatãwa.
Bayanan ƙasa
1 Abin wãsã, shi ne mãtã, kõɗã, kõ wani abin da ake shagaltuwa da shi.