Surat Al-Anbiya, aya ta 12

21:12

فَلَمَّآ أَحَسُّواْ بَأۡسَنَآ إِذَا هُم مِّنۡهَا يَرۡكُضُونَ ١٢

Falammā ahassū ba sanā idhā hum minhā yarkudūn

Sai a lõkacin da suka hangi azãbar Mu, sai gã su sunã gudu daga gare ta.