لَقَدۡ أَنزَلۡنَآ إِلَيۡكُمۡ كِتَٰبٗا فِيهِ ذِكۡرُكُمۡۚ أَفَلَا تَعۡقِلُونَ ١٠
Laqad anzalnā ilaykum kitāban fīhi dhikrukum afalā ta'qilūn
Lalle haƙĩƙa Mun saukar da wani littãfi zuwa gare ku,1 a cikinsa akwai ambatonku. Shin, to, bã ku hankalta?
Bayanan ƙasa
1 Al'ummar Muhammad, tsirar Allah da amincinsa su tabbata a gare shi. An saukar musu da Alƙur'ãni, a cikinsa akwai ɗaukakarsu da darajarsu, dõmin wanda aka ambata, to, an ɗaukaka shi.