فَكُلُواْ مِمَّا ذُكِرَ ٱسۡمُ ٱللَّهِ عَلَيۡهِ إِن كُنتُم بِـَٔايَٰتِهِۦ مُؤۡمِنِينَ ١١٨
Fakulū mimmā dhukirasmullāhi 'alayhi in kuntum bi'āyātihī mu'minīn
Sabõda haka ku ci daga abin da aka ambaci sũnan Allah1 kansa, idan kun kasance mãsu ĩmãni da ãyõyinSa.
Bayanan ƙasa
1 An sani daga nan cewa ambaton sũnan Allah wajen yankan dabba wãjibi ne, idan an tuna. Wanda ya manta, anã cin yankansa, amma wanda ya bari da gangan, bã zã a ci yankansa ba.