Surat Ad-Dukhan, aya ta 34

44:34

إِنَّ هَٰٓؤُلَآءِ لَيَقُولُونَ ٣٤

Inna hā'ulā'i layaqūlūn

Lalle waɗannan mutãne1, haƙĩka, sunã cẽwa,

Bayanan ƙasa

1 Anã nufin mutãnen zãmanin Annabi Muhammadu, tsĩra da aminci su tabbata a gare shi, waɗanda ake kiran su zuwa ga Musulunci.