Surat Sad, aya ta 15

38:15

وَمَا يَنظُرُ هَٰٓؤُلَآءِ إِلَّا صَيۡحَةٗ وَٰحِدَةٗ مَّا لَهَا مِن فَوَاقٖ ١٥

Wamā yanzuru hā'ulā'i illā sayhatan wāhidatam mā lahā min fawāq

Kuma waɗannan 1bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani.

Bayanan ƙasa

1 Watau mutãnen Annabi Muhammadu: Ƙuraishãwa da waninsu har ya zuwa Tashin Ƙiyãma.