طَاعَةٞ وَقَوۡلٞ مَّعۡرُوفٞۚ فَإِذَا عَزَمَ ٱلۡأَمۡرُ فَلَوۡ صَدَقُواْ ٱللَّهَ لَكَانَ خَيۡرٗا لَّهُمۡ ٢١
Tā'atun waqawlum ma'rūfun fa idhā 'azamal-amru falaw sadaqullāha lakāna khayral lahum
Yin ɗã'a da magana mai kyau. Sa'an nan idan al'marin ya ƙullu,1 to, dã sun yi wa Allah gaskiya, lalle dã ya kasance mafifi ci a gare su.
Bayanan ƙasa
1 kulluwar a'lamari, shĩ ne umurni da yin yãƙi, yi wa Allah gaskiya, shĩ ne zartar da umurninSa, bã tãre da tsõro ba. Tsõro mũnafunci ne.