Surat Maryam, aya ta 83

19:83

أَلَمۡ تَرَ أَنَّآ أَرۡسَلۡنَا ٱلشَّيَٰطِينَ عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ تَؤُزُّهُمۡ أَزّٗا ٨٣

Alam tara annā arsalnash-shayātīna 'alal-kāfirīna ta'uzzuhum azzā

Shin, ba ka gani ba cẽwa Mun saki shaiɗanu1 a kan kãfirai sunã shũshũta su ga zunubi shũshũtãwa?

Bayanan ƙasa

1 Idan shaiɗanu sun ga mai wa'azin gaskiya, sai su dinga shũshũta mabiyansu dõmin su yi faɗa da mai wa'azin, dõmin kada su saurare shi har su gãne ɓatarsu. Shaidan shi ne mai ɓatar da wani, mutum ne kõ aljani.