وَكَانَ يَأۡمُرُ أَهۡلَهُۥ بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱلزَّكَوٰةِ وَكَانَ عِندَ رَبِّهِۦ مَرۡضِيّٗا ٥٥
Wakāna ya'muru ahlahū bis-salawāti waz-zakawāti wakāna 'inda rabbihī mardiyyā
Kuma yã kasance yanã umurnin mutãnens 1da salla da zakka. Kuma yã kasance yardajje a wurin Ubangijinsa.
Bayanan ƙasa
1 Mãtarsa da 'ya'yansa da Jurhum, yanã umurninsu da salla da zakka. Yanã wajaba ga mutum ya umurci iyalinsa da tsare haƙƙõƙin Allah.