وَلَا تُصَعِّرۡ خَدَّكَ لِلنَّاسِ وَلَا تَمۡشِ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَرَحًاۖ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ كُلَّ مُخۡتَالٖ فَخُورٖ ١٨
Walā tusa''ir khaddaka lin-nāsi walā tamshi fil-ardi marahan innallāha lā yuhibbu kulla mukhtālin fakhūr
"Kada ka karkatar da kundukukinka1 ga mutãne, kada ka yi tafiya a cikin ƙasã kanã mai nũna fãɗin rai. Lalle, Allah bã Ya son dukan mai tãƙama, mai alfahari."
Bayanan ƙasa
1 Karkata kundukuki ga mutãne, alamar wulãkanta su ne.