أَلَمۡ تَرَ كَيۡفَ ضَرَبَ ٱللَّهُ مَثَلٗا كَلِمَةٗ طَيِّبَةٗ كَشَجَرَةٖ طَيِّبَةٍ أَصۡلُهَا ثَابِتٞ وَفَرۡعُهَا فِي ٱلسَّمَآءِ ٢٤
Alam tara kayfa daraballāhu mathalan kalimatan tayyibatan kashajaratin tayyibatin asluhā thābitun wafar'uhā fis-samā'
Shin, ba ka ganĩ ba, yadda Allah Ya buga wani mĩsali, kalma mai kyau1 kamar itãciya ce mai kyau, asalinta yanã tabbatacce, kuma rẽshenta yanã cikin sama?
Bayanan ƙasa
1 Kalma mai kyau ta addini tanã da asali, kamar itãciyar Dabĩno ce.