قَالَ لَوۡ أَنَّ لِي بِكُمۡ قُوَّةً أَوۡ ءَاوِيٓ إِلَىٰ رُكۡنٖ شَدِيدٖ ٨٠
Qāla law anna lī bikum quwwatan aw āwī ilā ruknin shadīd
Ya ce: "Dã dai inã da wani ƙarfi game da ku, kõ kuwa inã da gõyon bãya daga wani rukuni1 mai ƙarfi?"
Bayanan ƙasa
1 Ya faɗi haka dõmin bã shi da dangi a cikin su. Daga gare shi ba a kuma aiko wani Annabi ba sai a cikin wadãtar dangin sa.