Surat Hud, aya ta 122

11:122

وَٱنتَظِرُوٓاْ إِنَّا مُنتَظِرُونَ ١٢٢

Wantazirū innā muntazirūn

"Kuma ku yi Jiran dãko, lalle mu mãsu Jiran dãko1 ne."

Bayanan ƙasa

1 Ku yi jira ku gani wãne ne zai ci nasara; mũ da muka bi umurnin Allah, kõ kuwa ku da kuke bin zuciyõyinku. Ãƙiba dai tanã ga mãsu taƙawa. Allah ya tabbatar da mu a kan binsa a kan taƙawa. Amin.