فَبِأَيِّ ءَالَآءِ رَبِّكُمَا تُكَذِّبَانِ ١٣
Fabi'ayyi ālā'i rabbikumā tukaddhibān
To, sabõda wanne daga ni'imõmin Ubangjinku 1kuke ƙaryatãwa?
Bayanan ƙasa
1 Asalin lamiri "ku" yanã nũni ne ga nau'i biyu, watau mutãne da aljannu, sai dai bãbu lamirin abu biyu kawai a cikin Hausa, sai na jama'a. Jam'i a luggar Hausa ya fara daga biyu.