Surat An-Nur, aya ta 23

24:23

إِنَّ ٱلَّذِينَ يَرۡمُونَ ٱلۡمُحۡصَنَٰتِ ٱلۡغَٰفِلَٰتِ ٱلۡمُؤۡمِنَٰتِ لُعِنُواْ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ وَلَهُمۡ عَذَابٌ عَظِيمٞ ٢٣

Innal-ladhīna yarmūnal-muhsanātil-ghāfilātil-mu'mināti lu'inū fid-dunyā wal-ākhirati walahum 'adhābun 'azīm

Lalle ne waɗannan da suke jĩfar mãtã mãsu kãmun kai gãfilai1 mũminai, an la'ane su, a cikin dũniya da Lãhira, kuma sunãda azãba mai girma.

Bayanan ƙasa

1 Gãfila, ita ce wadda ba ta jarrabi kõme ba sabõda ƙurucciya.