لِّلرِّجَالِ نَصِيبٞ مِّمَّا تَرَكَ ٱلۡوَٰلِدَانِ وَٱلۡأَقۡرَبُونَ وَلِلنِّسَآءِ نَصِيبٞ مِّمَّا تَرَكَ ٱلۡوَٰلِدَانِ وَٱلۡأَقۡرَبُونَ مِمَّا قَلَّ مِنۡهُ أَوۡ كَثُرَۚ نَصِيبٗا مَّفۡرُوضٗا ٧
Llir-rijāli nasībum mimmā tarakal-wālidāni wal-aqrabūna walin-nisā'i nasībum mimmā tarakal-wālidāni wal-aqrabūna mimmā qalla minhu aw kathura nasībam mafrūdā
Maza suna da rabo1 daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari, kuma mãtã suna da rabo daga abin da iyãye biyu da mafi kusantar dangi suka bari, daga abin da ya ƙaranta daga gare shi kõ kuwa ya yi yawa, rabo yankakke.
Bayanan ƙasa
1 Hukunce-hukuncen rabon gãdo, hanya ce ta tsaron haƙƙin mãsu rauni.