Surat Al-Mursalat, aya ta 13

77:13

لِيَوۡمِ ٱلۡفَصۡلِ ١٣

Liyawmil-fasl

Domin rãnar rarrabẽwa.1

Bayanan ƙasa

1 Yin hukunci a tsakanin tãlikai.